Taliya mai gurji

Source : Zaki Fara Dafa Taliyar Ki Ki Tsame Ta Sai Kisa Mai A Kasco Kisa Albasa Kayan Miya Kayan Kanshi Dandano Ki Soya So Sosai Sai Kisa Taliyar Ki Kiyita Motsa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 5, 2026

Step:

  1. Zaki fara dafa taliyar ki ki tsame ta Sai kisa mai a kasco kisa albasa Kayan miya,Kayan kanshi,dandano ki soya so sosai Sai kisa taliyar ki kiyita motsawa har Sai komai ya hade

  2. Sai ki yanka gurjin ki da Dan yawa kana nu Sai kisa aciki ki motsa shima Sai ki kashe wutar ki rufe ya turaru shkn


Ingredients

  1. Taliya
  2. Kayan miya
  3. Mai
  4. Kayan Dan dano
  5. Gurji

Related Recipes

Jollof Rice 2

Jollof Rice 2

Samosa

Samosa

Creamy egg

Creamy egg

Non cheese pizza

Non cheese pizza

Icing cream

Icing cream

Mongo juice

Mongo juice

Couliflour Sauce

Couliflour Sauce

Checkerboard cookies

Checkerboard cookies