Wainar fulawa a zamanance

Source : Ki Hada Fulawa Maggi Salt Thyme Black Pepper Da Ruwa Ki Kwabashi Da Kyau Ki Jajjaga Ataruhu Albasa Da Green Pepper Kiyankasu Saiki Zuba Cikin Fulaw...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 4, 2026

Step:

  1. Ki hada fulawa, Maggi, salt, thyme, black pepper da ruwa ki kwabashi da kyau.

  2. Ki jajjaga ataruhu, albasa da green pepper kiyankasu saiki zuba cikin fulawan tare da kwai ki kwaba da kyau saiki barshi ya huta zuwa 5mins.

  3. Kisa 1tbsp na mai a kasko, idan yay zafi saiki zuba ludayi daya na kwabin fulawan ki fadadashi saiki barshi ya soyu saiki juya bayan shima ya soyu. Haka zakinayi harki gama

  4. Kiyi garnishing da green pepper.

    Wainar fulawa a zamanancematakin girki4 hoto Wainar fulawa a zamanancematakin girki4 hoto Wainar fulawa a zamanancematakin girki4 hoto
  5. Wainar fulawa a zamanancematakin girki5 hoto

Ingredients

  1. Fulawa Kofi 2 da rabi
  2. Mai
  3. Ataruhu biyu
  4. 1 Albasa
  5. 3 Maggi
  6. Salt kadan
  7. Green pepper
  8. Thyme
  9. Black pepper
  10. 1 egg

Related Recipes

Gas meat

Gas meat

Chicken thigh traybake

Chicken thigh traybake

minutes meal - Natto and avocado over rice

minutes meal - Natto and avocado over rice

Nutella stuff bread

Nutella stuff bread

Green Panner and Potatoes Tikka

Green Panner and Potatoes Tikka

Chocolate Syrup

Chocolate Syrup

Zobo Drink 1

Zobo Drink 1

Steamed fish

Steamed fish