Source : Kiyi Blending Kayan Miyanki Saiki Ajiye Gefe Ki Yanka Kazanki Ki Yankata Into Pieces Saiki Zubata A Tukunya Kisa Mata Albasa Sosai Da Maggi Da Salt Ki D...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : November 4, 2025
Step:
Kiyi blending kayan miyanki saiki ajiye gefe.
Ki yanka kazanki ki yankata into pieces saiki zubata a tukunya kisa mata albasa sosai da maggi da salt.
Ki daka citta, masoro, da dan barkono kadan ki zuba saiki zuba ruwa kadan ki barta ta tafaso saiki zuba kayan miya ki barta ta nuna. Kuma karki cika mata ruwa sosai.