Source : Ki Gyara Wakenki Da Kyau Saiki Wanke Ki Kai A Nika Maki Yay Laushi Sosai Saiki Kara Ruwa Ki Tace Dakyau Ki Daurashi A Wuta Ya Tafaso Saiki Zuba Ruwan Ts...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : October 30, 2025
Step:
Ki gyara wakenki da kyau saiki wanke ki kai a nika maki yay laushi sosai saiki kara ruwa ki tace dakyau.
Ki daurashi a wuta ya tafaso saiki zuba ruwan tsami kadan kadan zakiga awaran na tasowa sama saiki juye a abun tatan koko ki daure, ki bari ruwan ya tsane kadan.
Aci dadi lpy. Zaki sarrafata ta hanyoyi da dama.
Ingredients
Waken suya
Ruwan tsami
Related Recipes
Fried Spaghetti
Dan malele
Salty zucchini muffins
Pineapple Tart
Blondie
Mutton seekh
Fried- Steamed Veggies with Soy Sauce and Sunflower Seeds- 20