Source : Ki Zuba Mai Kadan A Kasko Saiki Zuba Albasa Gishiri Ki Barsu Su Soyu Sama Sama Saiki Zuba Nama Maggi Citta Kori Ki Juya Ki Kara Ruwa Kadan Ya Dahu ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : August 5, 2026
Step:
Ki zuba mai kadan a kasko saiki zuba albasa, gishiri ki barsu su soyu sama sama. Saiki zuba nama, maggi, citta, kori ki juya ki kara ruwa kadan ya dahu.
Ki kwaba fulawa da ruwa kadan ki ajiye gefe.
Ki dauko pastry sheet ki Zuba nama saiki lankwasa ki shafa fulawa saiki like. Haka zakiyi tayi harki gama. Saiki soya a mai mai zafi. Amma karki cika wuta sosai.