Source : Ko Jajjaga Tarugu Da Albasa Dama Already Kin Dafa Namankisai Ko Dora Tukunya A Kan Wuta Ki Zuba Mai Sai Zuba Kayan Miyarki Idan Ya Soyu Sai Ki Kara Ruwa...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Ummee Irfan Kitchen
at : March 12, 2026
Step:
Ko jajjaga tarugu da albasa dama already kin dafa namanki
Sai ko dora tukunya a kan wuta ki zuba mai sai zuba kayan miyarki idan ya soyu sai ki kara ruwa ki barshi ya tafasa
Idan yayi boiling sai ki zuba pasta dinki ki zuba namnki ki zuba maghi ki barshi ya dahu shikenan