Source : Zaki Jajjaga Attarugu Da Tattasai Da Albasasai Kisa Pot A Wuta Kisa Oil Ki Soya Fish Idan Ya Soyu Kisa Jajjage Ki Ki Soya Kisa Ruwa Kisa Maggi Ki Rufeid...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 29, 2026
Step:
Zaki jajjaga attarugu da tattasai da albasa
Sai kisa pot a wuta kisa oil ki soya fish idan ya soyu kisa jajjage ki ki soya kisa ruwa kisa maggi ki rufe
Idan ya tausa sai ki wanke shinkafa kisa ki juya kisa curry sai ki rufe ki barshi ya tsotse ya nuna