Source : Zaki Samu Bowl Kisa Filawa Da Garin Kashin Rogo Kisa Kuka Da Kanwa Sai Kwada Shi Ba Da Kauri Sosai Ba Moderatesai Daura Ruwa A Wuta Ya Tafasa Sai Fara S...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 27, 2026
Step:
Zaki samu bowl kisa filawa da garin kashin rogo kisa kuka da kanwa sai kwada shi ba da kauri sosai ba moderate
Sai daura ruwa a wuta ya tafasa sai fara saka Dan waken idan yayi ki tsame