Source : Zaki Wanke Kifi Ki Yanka Albasa Kiyi Greting Attarugu Ki Yanka Tomatoes Sai Ki Daura Pan A Wuta Kisa Oil Kisa Attarugu Da Tomatoes Ki Soya Sai Kisa Alba...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 17, 2025
Step:
Zaki wanke Kifi ki yanka albasa kiyi greting attarugu ki yanka tomatoes
Sai ki daura pan a wuta kisa oil kisa attarugu da tomatoes ki soya sai kisa albasa da crayfish ki ta juyawa sai kawo alaiyahu kisa ki sa maggi curry da salt kadan kisa kifi da kika soya ki juya