Source : Zaki Per Boiling Wake Sai Ki Daura Pot Ki Sa Jajjagen Kayan Miyasai Ki Soya Shi Kisa Ruwa Daidai Kisa Carrot Da Green Beans Wanda Kika Yankakisa Maggi S...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 16, 2025
Step:
Zaki per boiling wake Sai ki daura pot ki sa jajjagen kayan miya
Sai ki soya shi kisa ruwa daidai kisa carrot da green beans Wanda kika yanka
Kisa maggi,spice,curry,salt sai ki rufe
Idan ya tafasa kisa wake ya kara nuna kisa albasa ki bar shi ya dahu sosai zaki ga ya farfa she
Sai ki soya plaintain da kifi
Ingredients
Wake
Carrot
Greenbeans
Kayan miya
Maggi
Salt
Spices
Plaintain
Kifi
Related Recipes
Hydrabadi khatti hari mirch
Spicey sticky chicken
Almond Plum Jam Thumbprint Cookies Gluten Free Vegan