Alkubus Alkama

Source : Zakisa Alkama A Bowl Da Yeast Da Baking Powder Da Oil Kadan Da Salt Sai Kwaba Da Warm Water Sai Ki Rufe Kisa A Wajan Dumiidan Ya Tashi Sai Dauko Abun Tu...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 14, 2026

Step:

  1. Zakisa alkama a bowl da yeast da baking powder da oil kadan da salt sai kwaba da warm water sai ki rufe kisa a wajan dumi

  2. Idan ya tashi sai dauko abun turara wa ko buhu ko kwankwani sai ki faba mai ki zuba kwabin kisa abun steaming

  3. Idan yayi zaki sa toothpick ki cikala idan yayi zaki ga ba kullu


Ingredients

  1. Alkama
  2. Baking powder
  3. Oil
  4. Yeast
  5. Salt
  6. Warm water

Related Recipes

Handva

Handva

Grilled spicy Mexican corn

Grilled spicy Mexican corn

Raw banana peanut kofta curry

Raw banana peanut kofta curry

The humble bacon egg and cheese sandwich

The humble bacon egg and cheese sandwich

Moong dal pakoda

Moong dal pakoda

Mango cake Shake Left over

Mango cake Shake Left over

Poori Bhaji

Poori Bhaji

Spicy Fried Chicken Sandwich | McSpicy

Spicy Fried Chicken Sandwich | McSpicy