Source : Zaki Daura Ruwa A Pot Idan Ya Tafasa Sai Ki Sa Macaroni Da Salt Yayi Dan 5mins Sai Ki Wanke Shi Kisa Ruwa Kadan Ki Daura A Wuta Ya Kara Dahuwastew Zaki...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 12, 2026
Step:
Zaki daura ruwa a pot idan ya tafasa sai ki sa macaroni da salt yayi dan 5mins sai ki wanke shi kisa ruwa kadan ki daura a wuta ya kara dahuwa
Stew: zaki markada kayan miya sai daura pot a wuta kisa mai ki soya kifi idan ya soyu sai ki sa kayan miya sai ki soya shi kisa ruwa kadan kisa maggi da curry da salt idan yayi sai ki sauke
Salad :zaki yanka lettuce da tomatoes da onion sai ki wanke sosai da gishiri sai ki tsane