Kwadon masa

Source : Zaki Mutsutsuke Masa Tayi Kanana Kanana Saiki Sa Tumatir Da Albasakisa Kuli Kuli Da Yaji Saiki Sa Zogala Da Mai Saiki Kwadashikenan Angama Ba Wuya S...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 11, 2026

Step:

  1. Zaki mutsutsuke masa tayi kanana kanana, saiki sa tumatir da albasa

  2. Kisa kuli kuli da yaji, saiki sa zogala da mai, saiki kwada

  3. Shikenan angama, ba wuya sai dadi

    Kwadon masamatakin girki3 hoto

Ingredients

  1. 3 Masa
  2. Kuli kuli dakakke
  3. Yaji
  4. Maggi
  5. Yankakken tumatir da albasa
  6. Mai
  7. Dafaffen zogala

Related Recipes

Tuwon semo da miyar agushi

Tuwon semo da miyar agushi

Cookies

Cookies

Beef samosa

Beef samosa

Soyayyar agada plantain

Soyayyar agada plantain

Tuwon shinkafa da Miyar agushi

Tuwon shinkafa da Miyar agushi

Kwadon shinkafa da zogala

Kwadon shinkafa da zogala

Tuwon couscous with sesame and green soup

Tuwon couscous with sesame and green soup

Shinkafa mai manja da yaji

Shinkafa mai manja da yaji