Source : Zaki Tafa Ganda Ki Sai Kisa Mai A Pan Ki Zuba Markadan Kayan Miya Sai Ki Soya Kisa Pomo Sai Kisa Maggi Da Curry Ki Juya Shi Sai Ki Sauke
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
Zaki tafa ganda ki sai kisa mai a pan ki zuba markadan Kayan miya sai ki soya kisa pomo sai kisa maggi da curry ki juya shi sai ki sauke