Faten wake

Source : Zaki Yi Per Boiling Waken Ki Ya Kusa Dahuwa Sai Ki Tsane Shi Ki Daura Pot A Wuta Kisa Jajjagen Kayan Miya Da Nama Soyyaye Ki Dan Soya Kisa Ruwa Kadan Sa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 10, 2026

Step:

  1. Zaki yi per boiling waken ki ya kusa dahuwa sai ki tsane shi ki daura pot a wuta kisa jajjagen kayan miya da nama soyyaye ki Dan soya kisa ruwa kadan sai kisa kayan kamshi da maggi curry sai kisa waken ki juya idan ya kusa tsotsewa sai kisa alaiyahu

    Faten wake recipe step 1 photo

Ingredients

  1. Wake
  2. Kayan miya
  3. Nama
  4. Alaiyahu
  5. Maggi
  6. Kayan kamshi
  7. Curry

Related Recipes

Skillet Fried Fish

Skillet Fried Fish

Poha namkeen

Poha namkeen

Soft spongy idli

Soft spongy idli

Surprise veggie

Surprise veggie

Fish Pulao

Fish Pulao

Tomato curry

Tomato curry

Pizza seasoning

Pizza seasoning

Yummy moussaka

Yummy moussaka