Pepper soup na kan rago

Source : Zaki Zuba Kan Sa Pot Ki Wanke Shi Ki Daura A Wuta Idan Ya Tafasa Sai Ki Zubar Da Ruwa Kiyi Haka Sau Uku Saboda Danko Sai Kisa Kayan Kamshi Maggi Tafarnu...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 10, 2026

Step:

  1. Zaki zuba kan sa pot ki wanke shi ki daura a wuta idan ya tafasa sai ki zubar da ruwa kiyi haka sau uku saboda danko sai kisa kayan kamshi,maggi,tafarnuwa, diyar miya, jajjage,da manja kadan da oil kadan sai ki rufe yayi tayi sai ya nuna

    Pepper soup na kan rago recipe step 1 photo

Ingredients

  1. Kan rago
  2. Kayan kamshi
  3. Maggi
  4. Curry
  5. Garlic
  6. Diyar miya
  7. Manja kadan da man gyada kadan
  8. Jajjagen tattasai da attarugu da albasa

Related Recipes

Healthy breakfast with Chana mix with fruits and dry fruits

Healthy breakfast with Chana mix with fruits and dry fruits

Easy and Quick recipe Aloo ka Raita

Easy and Quick recipe Aloo ka Raita

Banana gram craker rolls

Banana gram craker rolls

Mirchi vada

Mirchi vada

Vegetable Fritter Bakwan

Vegetable Fritter Bakwan

Mocha cake

Mocha cake

Mathri

Mathri