Arish potato burger

Source : Zaa Bare Dankali A Yanka Shi Da Fadisai A Dauko Nikakken Nama A Zuba Jajjagen Attaruhu Da Albasa A Saka Maggi Curry Gishiri Tafarnuwa Da Na Citta A Caku...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 16, 2026

Step:

  1. Zaa bare dankali a yanka shi da fadi

  2. Sai a dauko nikakken nama a zuba jajjagen attaruhu da albasa a saka maggi curry gishiri tafarnuwa da na citta a cakuda sannan a mulmula yayi fadi sai a dauko dankali a saka a kasa sai a dora hadin nikakken naman a tsakiya sannan a dora dankali a sama sai a makale da tsinken sakace

  3. Zaa kada kwai a roba sannan a tsoma hadin dankalin cikin sai a soya a mai


Ingredients

  1. Nikakken nama
  2. Dankali
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. Curry
  7. Garin citta
  8. Garin tafarnuwa
  9. Tsinken sakace
  10. Kwai

Related Recipes

Dambun shinkafa

Dambun shinkafa

Potato soup

Potato soup

Beans and potatoes porridge

Beans and potatoes porridge

Puffs

Puffs

Dafaffan cabbage

Dafaffan cabbage

Seedless watermelon

Seedless watermelon

Chicken pepper soup

Chicken pepper soup

Shinkafa mai kayan lambu

Shinkafa mai kayan lambu