Hallaka kwabo

Source : Da Farko Ki Samu Gyadar Ki Ki Gyarata Ki Tsince Dattin Da Marar Kyau Seh Ki Zubata A Frying Pan Ki Soyata Kina Juyata Akai Akai Amma Wuta Dai Dai Zaki S...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 6, 2026

Step:

  1. Da farko ki samu gyadar ki ki gyarata ki tsince dattin da marar kyau,seh ki zubata a frying pan ki soyata kina juyata akai akai amma wuta dai dai zaki sa kar ta kone.idan ta soyu idan kin murza da hannu zaki ga bawon na fita seh ki juye a tire ta sha iska.

    Hallaka kwabomatakin girki1 hoto Hallaka kwabomatakin girki1 hoto
  2. Idan ta sha iska ta huce seh ki zuba a turmi ki dan murzata sama sama saboda bawon ya fita seh ki juye a tire ki bakace.seh ki zuba a turmi ki daka amma karyayi laushi sosai ki dan barshi da kura kuran gyadar.

    Hallaka kwabomatakin girki2 hoto Hallaka kwabomatakin girki2 hoto
  3. Seh ki samu tukunya ki dora a wuta ki zuba sikarin ki a ciki,kiyi ta juyawa har ya narke yayi ja amma kar ki barshi ya kone ki sa wutan dan dai dai.Idan sikarin ya narke seh ki zuba gyadar a ciki kiyi ta juyawa da muciya ko chokalin katako har gyadar ta hade da sikarin.

    Hallaka kwabomatakin girki3 hoto Hallaka kwabomatakin girki3 hoto Hallaka kwabomatakin girki3 hoto
  4. Seh ki samu tire ki shafa masa mai ki juye gyadar a kai,seh ki samu kwalba ko rolling pin ki fadada shi ko ina yayi level seh ki barshi ya dan sha iska seh ki sa wuka ki yanka ki balla da hannu yadda kike so.

    Hallaka kwabomatakin girki4 hoto Hallaka kwabomatakin girki4 hoto Hallaka kwabomatakin girki4 hoto

Ingredients

  1. 4 Gyada kofi
  2. Sikari kofi 2 da rabi(2 1/2)

Related Recipes

Focaccia bread

Focaccia bread

Toasted sandwich

Toasted sandwich

Potato pancakes

Potato pancakes

Chocolate Cupcakes

Chocolate Cupcakes

Mauritian roti bread

Mauritian roti bread

Kunun gyada meh cucumber

Kunun gyada meh cucumber

Bredin kabewa meh rose

Bredin kabewa meh rose

Boiled stir fried potatoes with chicken liver sauce

Boiled stir fried potatoes with chicken liver sauce