Gullisuwa

Source : Ki Samu Roba Meh Fadi Ki Zuba Madara Da Sikari Ki Juya Sai Ki Zuba Flabo Ki Rika Zuba Ruwa Kadan Kadan Kina Kwabawa Da Chokalin Katako Ko Da Hannunki Ba...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 4, 2025

Step:

  1. Ki samu roba meh fadi ki zuba madara da sikari ki juya sai ki zuba flabo ki rika zuba ruwa kadan kadan kina kwabawa da chokalin katako ko da hannunki bayan kin wanke,amma ba duka ruwan zaki juye ba idan yayi yadda zaki iya mulmula shi seh ki bar zuba ruwan.

    Gullisuwamatakin girki1 hoto Gullisuwamatakin girki1 hoto Gullisuwamatakin girki1 hoto
  2. Sai ki rika gutsira kina mulmulawa har ki gama.sai ki dora mai a kaskon suya a kan wuta idan ya fara zafi sai ki rage wutan saboda kar ya kone.sai ki zuba gullisuwan a hankali cikin mai amma kar ki cika kaskon kina juyawa akai akai har koina yasoyu sai ki kwashe ki tsane a colander.

    Gullisuwamatakin girki2 hoto Gullisuwamatakin girki2 hoto

Ingredients

  1. 2 Madara kofi
  2. Sikari babban chokali 5
  3. Flabo 1/4 karamin chokali
  4. Ruwa1/3 kofi
  5. Mai

Related Recipes

Faten tsakin shinkafa

Faten tsakin shinkafa

Baguette bread

Baguette bread

Alkubus na alkama

Alkubus na alkama

Pasta rice jollof

Pasta rice jollof

Baked beans curry

Baked beans curry

Boiled stir fried potatoes with chicken liver sauce

Boiled stir fried potatoes with chicken liver sauce

Sauce din naman akwiya

Sauce din naman akwiya

Bredin kabewa meh rose

Bredin kabewa meh rose