Source : Ki Jajjaga Ataruhu Saiki Yanka Albasa Da Yawa Ki Jajjaga Tafarnuwa Kisa Tukunya Da Mai Kadan Saiki Zuba Tafarnuwa Albasa Da Ataruhu Ki Soya Sama Sama S...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : September 16, 2026
Step:
Ki jajjaga ataruhu saiki yanka albasa da yawa ki jajjaga tafarnuwa.
Kisa tukunya da mai kadan saiki zuba tafarnuwa, albasa da ataruhu ki soya sama sama sannan kisa maggi, onga, Kori da thyme ki juya. Kisa kifin ki juya da hankali saiki rufe kiyi kasa da wutan zuwa yan mintuna.
Ingredients
Kifi soyayye
Ataruhu
Albasa
Mai
Kayan dandano
Kayan kamshi
Tafarnuwa
Koren tattasai
Related Recipes
Home made pizza without cheese
Thai Red Curry Paste Can be made in a processor too