Miyar gyada da egushi

Source : Zaki Soya Kayan Miyanki Da Albasa Sai Kisa Dandano Da Gishiri Sai Kisa Egushi Da Gyadaki Motsa Sosai Sai Ki Kara Ruwa Kadan Idan Ya Dahu Saikisa Kifinki...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 3, 2026

Step:

  1. Zaki soya kayan miyanki da albasa sai kisa dandano da gishiri sai kisa egushi da gyada

  2. Ki motsa sosai sai ki Kara ruwa kadan Idan ya dahu saikisa kifinki da alayyahu kirufe yadan dahu na mintuna kadan saiki sauke

    Miyar gyada da egushimatakin girki2 hoto

Ingredients

  1. Gyada
  2. Egushi
  3. Alayyahu
  4. Kayan miya
  5. Dandano
  6. Gushiri
  7. Maja
  8. Bushshen kifi

Related Recipes

garaugaraucontest

garaugaraucontest

Pasta Salad

Pasta Salad

Non cheese pizza

Non cheese pizza

Icing butar

Icing butar

Home made mayyonise

Home made mayyonise

Spicy chicken

Spicy chicken

Fatan doya

Fatan doya

Custard vanilla ice cream

Custard vanilla ice cream