Source : Ki Zuba Ruwa Yanda Kikeso A Tukunya Saiki Zuba Sugar Da Kanunfari Ki Barshi Ya Tafaso Sosai Saiki Zuba Kwakwa Ya Kara Dahuwa Saiki Dama Madaran Da Kauri...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : August 21, 2026
Step:
Ki zuba ruwa yanda kikeso a tukunya saiki zuba sugar da kanunfari ki barshi ya tafaso sosai saiki zuba kwakwa ya kara dahuwa saiki dama madaran da kauri saikina zuba madaran cikin hadin kwakwan kina juyawa har yayi kauri.
Kisha da zafi ko da sanyi.
Ingredients
Gurjajjen kwakwa
Ruwa
Siga
Kanunfari
Madara
Related Recipes
Potato Rosti
Egg 65
Chicken Steak w/ Mushroom Gravy
Calico Cat Cookies
Fried bologna
Get Ahead Christmas Gravy
Spicy Beef and Black BeanStew with Rice- Feb Pulse Recipe 1