Source : Ki Surfa Wake Saiki Zuba Kayan Miya A Nika Kisa Maggi Gishiri Albasa Saiki Buga Sosai A Soya A Mai Mai Zafi
Sent by Zeesag Kitchen
Ki surfa wake saiki zuba kayan miya a nika.
Kisa maggi, gishiri, albasa saiki buga sosai. A soya a mai mai zafi.