Fatan wake

Source : Zaki Wanke Waken Ki Ki Daura Idan Ya Dauko Dahuwa Sai Kisa Kayan Miya Dandano Da Maniakijuya Sosai Duk Banyan Mintina Ki Juya Har Sai Ruwan Yayi Kauriza...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 14, 2026

Step:

  1. Zaki wanke waken ki ki daura Idan ya dauko dahuwa sai kisa Kayan miya dandano da mania

  2. Kijuya sosai duk banyan mintina ki juya har sai ruwan yayi kauri

  3. Zaki iya ci haka zaki iya ci da burudi

    Fatan wakematakin girki3 hoto

Ingredients

  1. wake
  2. Kayan Miya
  3. Dandanu
  4. Kayan kanshi
  5. Manja

Related Recipes

Awara me yaji

Awara me yaji

Basbousa semolina cake

Basbousa semolina cake

Boiled Yam and Garden Egg Stew

Boiled Yam and Garden Egg Stew

Egusu soup with ugu

Egusu soup with ugu

Awaratofukebab

Awaratofukebab

Non cheese pizza

Non cheese pizza

Ice cream

Ice cream