Source : A Fere Dankali A Wankeshi Sai A Tafasashi Sannan A Juye A Collendera Wanke Nama A Saka Masa Albasa Da Kayan Kamshi Da Sinadarin Dandano A Tafasashi Sann...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Bint Galadima
at : August 7, 2026
Step:
A fere dankali a wankeshi sai a tafasashi sannan a juye a collender
A wanke nama a saka masa albasa da Kayan kamshi da sinadarin dandano a tafasashi sannan a soyashi
A jajjaga attaruhu a yanka albasa sai a saka a tukunya a zuba mai a soyasu a saka curry sai a saka sinadarin dandano a juya sannan akawo wannan Naman a saka a Kai a juya Shi sai a saka dankalin akai a juya Shi a saka Koran tattasai a rufe idan yayi minti uku sai a sauke