Kwadon yakuwa

Source : A Wanke Yakuwa Idan Dafaffiyace Idan Ba Dafaffiya Bace Sai A Dakata Da Kanwa A Wanke A Gyara A Cire Kasara Wanke Tattasai Albasa Da Tumatir A Yayyankaa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 5, 2026

Step:

  1. A wanke yakuwa Idan dafaffiyace Idan ba dafaffiya bace sai a dakata da kanwa a wanke a gyara, a cire kasar

  2. A wanke tattasai albasa da tumatir a yayyanka

  3. A sami roba a zuba yankakken tattasai a saka kuli kuli wanda yaji kayan hadi. Sai a zuba mai da Dan ruwa kadan a jujjuya,

  4. Sannan a Zuba yakuwar a juya. Wasu suna saka sukari wasu kuma yaji suke sawa. A ci lfy

    Kwadon yakuwamatakin girki4 hoto

Ingredients

  1. 2 Yakuwa mulmule
  2. Kuli kuli Rabin kofi
  3. 1 Koren tattasai guda
  4. Albasa Idan ana bukata
  5. Tumatir Idan ana bukata
  6. Mai soyayye

Related Recipes

Doughnut

Doughnut

Special cookies

Special cookies

Kwadon yakuwa

Kwadon yakuwa

Noodles

Noodles

Stuff potatoes

Stuff potatoes

Yam nest

Yam nest

Fresh ginger and lemon juice

Fresh ginger and lemon juice

Yummy Almond salad

Yummy Almond salad