Sandwich

Source : Ki Yanka Salak Da Albasa Ki Wanke Da Gishiri Saiki Tsane Ruwan Ki Zuba A Roba Ki Dagargaza Naman Kazar Saiki Zuba Acikin Salaak Tare Da Maggi Mayonnai...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 19, 2026

Step:

  1. Ki yanka salak da albasa ki wanke da gishiri saiki tsane ruwan. Ki zuba a roba ki dagargaza naman kazar saiki zuba acikin salaak tare da maggi, mayonnaise, salad cream da yaji kadan ki juya. Saiki zuba cikin tsakiyar burodin.


Ingredients

  1. Salak
  2. Yankakken albasa
  3. Maggi
  4. Mayonnaise
  5. Salad cream
  6. Tsokar naman kaza
  7. Yajin barkono kadan
  8. g

Related Recipes

Ninja foodie/ ip chili

Ninja foodie/ ip chili

Canal Floddies

Canal Floddies

HayStacks

HayStacks

Roti Boy or Mexican bun Uniquely Malaysian

Roti Boy or Mexican bun Uniquely Malaysian

Spicy carrot  clementine soup

Spicy carrot clementine soup

Best bach of fish EVER

Best bach of fish EVER

Gajjar Naan

Gajjar Naan

Tofu with yaji awara

Tofu with yaji awara