Source : Zaki Fere Bayan Carrot Ki Wanke Ki Yanka Kanana Saiki Zuba A Blender Kiyi Blending Har Yayi Smooth Saiki Tace Ki Kara Ruwa Dai Dai Yacca Zai Dafamiki Sh...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by zhalphart kitchen
at : April 19, 2026
Step:
Zaki fere bayan carrot ki wanke ki yanka kanana saiki zuba a blender kiyi blending har Yayi smooth saiki tace ki kara ruwa dai dai yacca zai dafamiki shinkafarki saiki dora
Idan ya tafasa ki zuba shinkafar saiki zuba salt da turmeric kadan ki juya sai ki rufe har sai ya dahu.enjoy