Doughnuts

Source : Ki Hada Siga Da Yis Saiki Dama Da Ruwan Dumi Ki Barshi Ya Tashi Ki Zuba Kwai Da Narkakken Bota Aciki Ki Juya Ki Zuba Flour Da Gishiri Saiki Juya Ki Zub...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 22, 2026

Step:

  1. Ki hada siga da yis saiki dama da ruwan dumi ki barshi ya tashi. Ki zuba kwai da narkakken bota aciki ki juya.

  2. Ki zuba flour da gishiri saiki juya ki zuba ruwan da kika hada da yis ki kwaba sannan kiyi ta murzawa. Idan yayi saiki murza ki cire shape. A soya a cikin mai mai zafi.


Ingredients

  1. 3 Fulawa Kofi
  2. 3 Bota cokali
  3. cokali Madara rabin
  4. Gishiri dan dis
  5. Man suya
  6. cokali His rabin
  7. Ruwan dumi
  8. Kwai daya
  9. 3 Siga cokali

Related Recipes

Gulkand rose kheer

Gulkand rose kheer

Blueberry Cornbread Muffins

Blueberry Cornbread Muffins

Almond milk

Almond milk

Simple party jollof rice with salad

Simple party jollof rice with salad

Shawarma bread

Shawarma bread

Veggie cakes with tuna

Veggie cakes with tuna

Fluffy kosai

Fluffy kosai

Caramel Palada pradhaman payasam

Caramel Palada pradhaman payasam