Kunun gyada

Source : Zaa Wanke Shinkafa Sai Ajika A Cire Dattin Cikin Gyada A Soya Sama Sama A Marmashe Bawon Sai A Hada Da Shinkafar A Wanke Sannan A Markada Zaa Sami Rariy...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 6, 2026

Step:

  1. Zaa wanke shinkafa sai ajika.A cire dattin cikin gyada a soya sama sama a marmashe bawon sai a hada da shinkafar a wanke sannan a markada.

  2. Zaa sami rariya mai kyau a tace kullin sai a zuba a cikin tukunya a dora a wuta ayi ta gauraya wa har sai yayi sannan a sauke a zuba suga da kindirmo a gauraya sannan a zuba a cup a sha.


Ingredients

  1. Gyada
  2. Shinkafar tuwo
  3. Kindirmo kadan
  4. Suga

Related Recipes

Tamarine juice

Tamarine juice

Tofu salad

Tofu salad

Pan cakes

Pan cakes

Cassava bajiyas

Cassava bajiyas

Mango and watermelon smoothie

Mango and watermelon smoothie

Weter Mellon juice

Weter Mellon juice

Soya milk

Soya milk

Miyar ganda

Miyar ganda