Kunun aya meh kwakwa da dabino

Source : Da Farko Ki Wanke Ayarki Sai Ki Tsane Ki Surfa A Turmi Sai Ki Wanke Ki Rege Tas Dattin Ya Fita Sai Ki Zuba Kwakwa Dabino Da Citta Da Kanumfari Ki Bada A...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : June 6, 2026

Step:

  1. Da farko ki wanke ayarki sai ki tsane ki surfa a turmi.sai ki wanke ki rege tas dattin ya fita sai ki zuba kwakwa,dabino da citta da kanumfari ki bada a niko miki.

    Kunun aya meh kwakwa da dabinomatakin girki1 hoto
  2. Bayan an nika sai ki kara ruwa kadan ki tace da abin tata sai ki kara ruwa daidai misali amma kar ki cika sai ki sa sugar da flavour yadda kikeso ki sa a fridge yayi sanyi. A sha lafiya.


Ingredients

  1. Aya rabin kwano
  2. 1 Kwakwa
  3. Dabino kofi 1 da rabi
  4. Sugar yadda ake bukata
  5. Flvr na milk daidai bukata
  6. Citta da kanumfari kadan
  7. Ruwa

Related Recipes

Dalgona coffee

Dalgona coffee

Shelpek flat bread

Shelpek flat bread

Blue hawaii

Blue hawaii

Chicken pie

Chicken pie

Fried rice meh hanta

Fried rice meh hanta

Shepherds pie

Shepherds pie

Dublan

Dublan

Kunun tsamiya da kosai

Kunun tsamiya da kosai