Nama nade da kayan lambu

Source : Ki Samu Name Mai Fadi Wanda Ba A Yayyanka Qanana Ba Ki Wankeq Ki Rede Naman Ki Yanka Sa Yayi Pale Pale Kar Yayi Kauri Ki Saka A Kwano Ki Zuba Kayan Q...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : June 6, 2026

Step:

  1. Ki samu name mai fadi wanda ba a yayyanka qanana ba.. ki wankeq ki rede naman ki yanka sa yayi pale pale kar yayi kauri..

    Nama nade da kayan lambumatakin girki1 hoto
  2. Ki saka a kwano ki zuba kayan qamshi da dandano, ki gurza albasa kisa kadan da man gyada

    Nama nade da kayan lambumatakin girki2 hoto
  3. Ki wanke kayan lambun.. ki yayyanka su a tsaye ki zuba a cikin kwananon naman, ki hade kkmai ki rufe ki aje minti 20 sbda dandanon su shiga cikin naman sosai

  4. Ki dauko ki jera yankakkun kayan lambu.. ki sa karas 1, kokomba 1, tattasai 1, koren tattasai 1.. sai ki dsuko naman, ki lullube akan kayan lambun, sai ki samu tsinken sakace ki maqala yadda naman zai zauna akan kayan lambun.. kiyi ma sauran haka..

  5. Sai ki gasa

    Nama nade da kayan lambumatakin girki5 hoto
  6. Aci dadi lfya

    Nama nade da kayan lambumatakin girki6 hoto

Ingredients

  1. Nama rabin kilo
  2. 2 Karas manya
  3. 1 Kokomba
  4. 2 Tattasai manya
  5. Kayan qamshi
  6. Dandano
  7. Albasa
  8. Man gayda cokali 1
  9. 2 Koren tattasai

Related Recipes

Miyar dankalin turawa da cauliflower

Miyar dankalin turawa da cauliflower

Date fries

Date fries

Milk balls

Milk balls

Plantain rolls

Plantain rolls

Redvelvet cupcake

Redvelvet cupcake

Creme caramel

Creme caramel

Potato latkes

Potato latkes

Plantain wraps

Plantain wraps