Source : Zaki Yanka Namanki Sirara Saiki Zuba Maggi Ginger And Garlic Corn Flour Albasa Soy Sauce Ki Juya Sosai Ki Sa A Fridge Ko Ki Ajiye Aside Kamar 30minute S...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by zhalphart kitchen
at : May 31, 2026
Step:
Zaki yanka namanki sirara saiki zuba maggi,ginger and garlic,corn flour,albasa,soy sauce ki juya sosai ki sa a fridge ko ki ajiye aside kamar 30minute,saiki zuba mai kadan a pan ki juye naman kita juyawa har Yayi ki kara ruwa sbd yh dahu saiki sauke
Zaki fere dankalinki kisa gishiri ki soya a hot oil,ki hada mayonnaise da ketchup waje daya saiki dakko shawarma bread din ki shafa ajiki
Saiki zuba dankali a gefe kisa namanki a tsakiya Kisa cabbage a daya gefen saikiyi folding dinshi ki gasa a non stick pan