White rice with spinach sauce

Source : A Yanka Alayyahu Sai A Wanke Daruwa Da Gishiria Saka Tukunya A Wuta Sai A Zuba Man Ja Idan Yayi Zafi A Soya Jajjagen Tarugu Da Tattasai A Saka Gishi...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 30, 2026

Step:

  1. A yanka alayyahu, sai a wanke daruwa da gishiri

  2. A saka tukunya a wuta, sai a zuba man ja, idan yayi zafi a soya jajjagen tarugu da tattasai, a saka gishiri da kayan dandano, sai a saka ruwa kadan

  3. Idan ya tafasa a zuba alayyahu, bayan nan a saka soyayyen kifi.

  4. A ci Lfy da farar shinkafa


Ingredients

  1. Rice
  2. Spinach
  3. Red pepper
  4. Tattasai
  5. Cube seasoning
  6. Fried fish
  7. Red oil

Related Recipes

Spinach with awara

Spinach with awara

Dan sululu

Dan sululu

Responsible jollof rice

Responsible jollof rice

Akara

Akara

Tasty tofu

Tasty tofu

Macaroni

Macaroni

Puff puff

Puff puff

Egg sauce

Egg sauce