Source : Zaki Dafa Potatoes Dinki Hade Da Bay Leaf Aciki Da Salt Kadan Saiki Tace Ki Kiyi Mashing Dinshi Saiki Sa Maggi Guda Daya Da Attaruhu Kadan Dama Kin Wan...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by zhalphart kitchen
at : May 16, 2026
Step:
Zaki dafa potatoes dinki hade da bay leaf aciki da salt kadan saiki tace ki kiyi mashing dinshi saiki sa maggi guda daya da attaruhu kadan. Dama kin wanke kifinki kin tas kin saka ginger da garlic da gishiri da seasoning saiki dafa shi bayan ya dahu saiki cire kayar ki Ware tsokar ki zuba acikin hadin dankalin ki juya sosai
Saiki zuba parsley ki juya kiyi shape dinshi into patties ki ajiye aside
Saiki saka a flour sannan kisa a egg saiki saka a breadcrumbs ki soya a oil a medium heat idan yayi brown saiki tsane a colender