Fruit salad 2

Source : Abubuwan Bukatarmu Kamar Hka Ki Yanka Abarba Kankana Da Ayaba Kanana Kisa A Kwano Mae Dan Girma Ki Matse Lemon Zakinki Ki Zuba Ruwan Aciki Kisa Na A Na ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 18, 2026

Step:

  1. Abubuwan bukatarmu kamar hka:

    Fruit salad 2 recipe step 1 photo
  2. Ki yanka abarba,kankana da ayaba kanana kisa a kwano mae dan girma,ki matse lemon zakinki ki zuba ruwan aciki kisa na'a na'arki da kika yanka da lemon tsami ki juya

    Fruit salad 2 recipe step 2 photo
  3. Idan kinason zaki da yawa kisa sugar kadan ko zuma.kiyi ado lemon sliced and mint leaf,kisa a refrigerator yayi sanyi ko kisa ice cubes and enjoy.

    Fruit salad 2 recipe step 3 photo Fruit salad 2 recipe step 3 photo Fruit salad 2 recipe step 3 photo

Ingredients

  1. 1/4 kankana(Watermelon)
  2. 1/4 abarba(pineapple)
  3. 3 ayaba(banana)
  4. 1 cups ruwan lemon zaki(orange juice)
  5. 1 tsp ruwan lemon tsami (lemon juice)
  6. Na'a na'a kamar ganye 7-8(mint leaves)

Related Recipes

Fruit salad 2

Fruit salad 2

Curry rice

Curry rice

kunucontestKunun markadaddiyir gyada da gasarar koko

kunucontestKunun markadaddiyir gyada da gasarar koko

Cucumber black olive and lettuce salad

Cucumber black olive and lettuce salad

Veg egg masa

Veg egg masa