Garau Garau da miya

Source : Zuba Ruwa A Tukunya A Dora Kan Wuta Idan Sun Kusa Tafasa Sai A Wanka Wake A Zuba A Rude Har Ya Dahu Idan Ya Dahu Zaa Wanke Shinkafar A Zuba Itama A Ka...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 18, 2026

Step:

  1. Zuba ruwa a tukunya a Dora kan wuta, idan sun kusa tafasa SAI a wanka wake a zuba a rude har ya dahu. Idan ya dahu zaa wanke shinkafar a zuba itama a Kara ruwa idan da buqata a sa gishiri har ya dahu.

  2. A zuba mai a tukunya idan yayi zafi a zuba kayan miya a soya, SAI a saka kayan dandano da gishiri idan da buqata.

  3. Sai aci dadi lafia.


Ingredients

  1. Wake
  2. Shinkafa
  3. Kayan miya
  4. Kayan dandano
  5. Mai
  6. Gishiri

Related Recipes

Noodle

Noodle

Jollof Rice

Jollof Rice

Egusi

Egusi

Fried rice with pepper sauce

Fried rice with pepper sauce

Egg sauce

Egg sauce

Signature jollof rice

Signature jollof rice

Soborodo

Soborodo

Yam and beans porridge

Yam and beans porridge