Faten shinkafa

Source : A Sami Shinkafa Mai Kyau A Barzata Aje A Gefe A Gyara Kayan Miya Sai A Jajjagasu A Aje A Gefea Wanke Cabbage Da Ruwa Da Dan Gishiri Sai A Yankashi A Aje...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 12, 2026

Step:

  1. A sami shinkafa mai kyau a barzata aje a gefe.A gyara kayan miya sai a jajjagasu a aje a gefe

  2. A wanke cabbage da ruwa da dan gishiri sai a yankashi a ajeshi gefe shima

  3. Zaa dora tukunya a wuta a zuba manja idan yayi zafi sai a zuba jajjagen a soyasu a zuba maggi salt garin tafarnuwa a gauraya sannan a kara ruwa a rufe tukunyar a barshi ya ya tafasa sai a dauko shinkafar da aka barza a wanke ta sai a zuba cikin tukunyar a juya sannan a rage wuta dan ya dahu yadda ake so.

  4. Idan ya dahu sai a zuba yankakken cabbage din a juya sannan a kashe wutar zafin shi zai dafa cabbage din.


Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Green cabbage
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Tumatur
  6. Maggi
  7. Salt
  8. Manja
  9. Garin tafarnuwa

Related Recipes

Sweet potato porridge

Sweet potato porridge

Potato egg sandwich

Potato egg sandwich

Eggless butter naan bread

Eggless butter naan bread

Exclusive coconut puff puff

Exclusive coconut puff puff

Soyayyan miyan kifi

Soyayyan miyan kifi

Potato porridge

Potato porridge

Moi moi ll

Moi moi ll

Danmalele

Danmalele