Source : Ga Kayan Da Nake Bukata Da Farko Zaki Wanke Zobo Naki Ki Zuba Ruwa Kofi Daya Kisaka Citta Ki Saka Na A Na A Girfa Sae Ki Dora A Wuta Idan Ya Tafasa Sae ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Bint Galadima
at : April 11, 2026
Step:
Ga Kayan da nake bukata
Da farko Zaki wanke zobo naki ki zuba ruwa kofi daya kisaka citta ki saka na'a na'a girfa,sae ki dora a wuta idan ya tafasa sae ki sauke shi
Idan ya huce sai ki zuba kokomba wadda kika gogata akae sae ki tace shi sae ki qara ruwa kofi daya idan kika tace sae ki matse lemon tsami ki zuba a ciki,ki zuba sikari,ki matse lemon zaqi ki zuba akae,ki zuba tiara akae sae ki juya sosae
Idan ya juyu sae ki saka a firji yayi sanyi idan yayi sanyi sae ki rabawa iyali shikenan kingama
Ingredients
kofi daya na zobo
kokomba guda daya
Lemo na zaki guda daya
Na'a na'a
Citta karamin cokali guda daya
gwan gwanin sikari guda daya
Lemo na tsami guda daya
Tiara guda daya berries flavor
Girfa guda daya
Related Recipes
Liver sauce
Souffl pancakes Thanks Amierah s man for the recipe