Source : Ki Wanke Kazan Ki Tsab Ki Yayyanka Shi Ki Sake Wanke Shi Sai Ki Zuba A Tukunyaki Daddaka Spices Din Ki Zuba Su A Ciki Kisaka Maggi Da Gishiri Ki Rufe Ki...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
at : December 30, 2025
Step:
Ki wanke Kazan ki tsab ki yayyanka shi ki sake wanke shi sai ki zuba a tukunya
Ki daddaka spices din ki zuba su a ciki kisaka Maggi da gishiri ki rufe ki bar shi yayi ta nuna sai ki zuba jajjagen kayan miya ki rufe ki bar shi yaci gaba da nuna