Dan wake

Source : Ki Tankade Garin Dan Wake Flour And Kuka Saiki Juya Sosai Ki Zuba Ruwan Kanwa Ki Kwaba Mai Kyau And Set Aside Ki Tafasa Ruwan Zafi Idan Ya Tafasa Sai...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 11, 2026

Step:

  1. Ki tankade garin Dan wake, flour and kuka saiki juya sosai. Ki zuba ruwan kanwa ki kwaba mai kyau and set aside.

  2. Ki tafasa ruwan zafi, idan ya tafasa saikina diban kullun da kika kwaba kina sawa cikin ruwan dake kan wuta. Idan kin gama saiki barshi ya dahu.

  3. Ki yanka lettuce saiki wanke da salt. Ki yanka boiled eggs din.

  4. Ki wanke da ruwan sanyi.

  5. Ki soya mai da albasa.


Ingredients

  1. 3 cups garin dan wake
  2. 1 cup flour
  3. Yajin barkono
  4. Maggi
  5. Potash
  6. Baobab
  7. Lettuce
  8. Boiled eggs
  9. Oil
  10. Onion

Related Recipes

Strawberry Daifuku Mochi

Strawberry Daifuku Mochi

Watermelon sherbet

Watermelon sherbet

Rigatoni pasta pie

Rigatoni pasta pie

Khatte aloo

Khatte aloo

Coffee Chocolate Cake

Coffee Chocolate Cake

Potatoe pizza

Potatoe pizza

Home-made Semolina Gnocchi

Home-made Semolina Gnocchi