Sinasir

Source : Zaki Cire Datti Da Dutsina A Shinkafar Ki Sannan Ki Wanke Da Ruwan Zafi Ki Sannan Ki Jika Shinkafar Ki Na Awa 1bayan Awa 1 Sai Ki Markada Ki Ajje Agefe ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 4, 2026

Step:

  1. Zaki cire datti da dutsina a shinkafar ki sannan ki wanke da ruwan zafi ki sannan ki jika shinkafar ki na awa 1

  2. Bayan awa 1 sai ki markada ki ajje agefe sannan ki Dada shinkafar ki sai tayi laushi said ki Dan tokata kamar tuwo

  3. (kisa dafaffar shinkafar,Dan gishiri,kindirmu,da yeast Amma ki tabbatar yeast dinki me kyauce, zaki Dan sashi a Ryan dume na mintuna 10 haka zakiga ya dashi to me kyau ce sai kisa

  4. Sai kisa baking powder dinki ki mutsa sosai kirufe kisa shi a waje mai dumi ko a rana said yayi kamar awa 1 Ivan yayi zakiga ya tashi sannan kuma yayi kwaikwai

  5. Haka kwabinki zai zama idan ya tashi saiki mutsa shi ki daura kasko kiss mai kadan ki soya shi Amma bada wits sosai ba sanna shi ba'a juyashi sannan kirufe shi sai kinga kasan yadanyi,sannan saman zakiga yayi kwaikwai shima shikenan saiki kwashe

  6. Abunda naci dashi, na dafa nama na da kayan kanshi,magi,lawashi, da albasa sai da naman ya dahu sai na soya shi

  7. Mai kadan a kasco sai nasa albasa,tattasai da lawashi suka suyo sosai da Dan gishiri,magi da kayan kanshi sai na sa naman aciki na mutsa Su tare sosai

    Sinasirmatakin girki7 hoto

Ingredients

  1. 2 cupi tuwon shinkafa
  2. 1/2 cupi dafaffar tuwon shinka
  3. cokali 2 na yeast
  4. cokali daya na baking powder
  5. 1/4 kindirmu
  6. cokali 6 na sikari
  7. mai na suya
  8. abunda naci dashi
  9. yanka 6 na nama
  10. 2 albasa
  11. 1 maggi
  12. Dan gishiri
  13. Lawashe
  14. cokali 4 na mai

Related Recipes

Miyan yakuwa da gyada

Miyan yakuwa da gyada

Gasashshen alale

Gasashshen alale

Ginger burger/sandwich bread

Ginger burger/sandwich bread

Home made mayyonise

Home made mayyonise

Egusu soup with ugu

Egusu soup with ugu

Rice and Beans with Chicken Stew

Rice and Beans with Chicken Stew

Carot Jollof rice

Carot Jollof rice

Baked/Roasted yam without oven

Baked/Roasted yam without oven