Source : Zaki Hada Kayanki Duka Waje Daya Saiki Sa Ruwa Da Kadan Kdan Kina Motsawa Hard Dai Filawar Ta Hade Jikan Shikamar Kwabin Cincinsaiki Buga Shi Sosai Kama...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Sumy's delicious
at : April 4, 2026
Step:
Zaki hada kayanki duka waje daya saiki sa ruwa da kadan kdan kina motsawa hard dai filawar ta hade jikan shikamar kwabin cincin
Saiki buga shi sosai kamar na mintuna 10 sai ki rufe shi ya huta na wani mintuna 10
Bayan nan saiki dauko ki murza shi ki fitar da shape din da kike so sai ki soyashi
Shi kuma zuman zaki matse leman tsame kisa,filebun da kikeso kisa sikarinki da dan ruwa kadan
Ki dafashi a da wuta kadan kar sai ruwan ya kune zakiga yayi danko shin sai ki tsuma dublin dinki a viki shknn