Icing butar

Source : Zakisa Butar Da Da Icing A Mixer Kiyi Ta Juyashi Saiyayi Laushi Zakiga Ma Ya Kara Yawa Kuma Zakiga Yayi Farisai Ki Sa Madaran Da Vanillah Ki Joyashi Sos...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 4, 2026

Step:

  1. Zakisa butar da da icing a mixer kiyi ta juyashi saiyayi laushi zakiga ma ya kara yawa kuma zakiga yayi fari

  2. Sai ki sa madaran da vanillah ki joyashi sosai saiki sasha a firigi yadan yi kari kafin ki fara sashi akan cake dinki


Ingredients

  1. 3 butar
  2. Cupi 2 na icing
  3. 1 1/2 cupi madara
  4. 1 ckl vanilla

Related Recipes

Coconut Pancakes

Coconut Pancakes

Iloka

Iloka

Kunun shinkafa

Kunun shinkafa

Chicken wings

Chicken wings

Cookies

Cookies

Fried rice

Fried rice

Steamed Moi Moi

Steamed Moi Moi

Crunchy buns

Crunchy buns