Miya mai Kayan lambo

Source : Ki Soya Kayan Miyan Ki Sa Kayan Kanshi Da Dandano Gushiri Saiki Sa Ruwan Namankikidan Kara Ruwa Idan Kayan Miyanki Suka Dahu Sai Kisa Kayan Lambunki Kir...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 4, 2026

Step:

  1. Ki soya Kayan miyan ki sa Kayan kanshi da dandano gushiri saiki sa ruwan namanki

  2. Kidan kara ruwa idan Kayan miyanki suka dahu sai kisa Kayan lambunki kirufe na kamar mintuna 5 saiki sauke


Ingredients

  1. ruman nama
  2. Kayan miya
  3. Dandano
  4. Gishiri
  5. Kayan kanshi
  6. Karas
  7. Kabeji
  8. Gurji
  9. Mai

Related Recipes

Beef tacos rice

Beef tacos rice

Kunun shinkafa

Kunun shinkafa

Potato soup/porredge

Potato soup/porredge

Taliya mai gurji

Taliya mai gurji

Egg sauce

Egg sauce

Egg wrap

Egg wrap

Spaghetti and Fish Stew

Spaghetti and Fish Stew

Egusu soup with ugu

Egusu soup with ugu