Tuwon madara

Source : Zakisa Sikari A Wuta Da Ruwa Kadan Ki Dafashi Har Sai Sukarin Ya Narke Sai Ki Smile Shi Kasa Kisa Madara Da Kadan Kadan Kina Tukawa Harsai Ya Hade Jikin...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 4, 2026

Step:

  1. Zakisa sikari a wuta da ruwa kadan ki dafashi har sai sukarin ya narke sai ki smile shi kasa kisa madara da kadan kadan kina tukawa harsai ya hade jikinshi shi

  2. Bayasan ruwa dayawa kadan akesawa

  3. Saiki juye shi a lida ki muraza ki yanka shi


Ingredients

  1. Cupi 2 madara
  2. 1/2 cupi sukari
  3. 1 Vanilla ckl

Related Recipes

Orange juice

Orange juice

Ginger cookie

Ginger cookie

Omelette with Vegetables

Omelette with Vegetables

Banana ice cream

Banana ice cream

Kosai acikin buredi

Kosai acikin buredi

Kallaba

Kallaba

Coconut purry

Coconut purry

Milk candy

Milk candy