Nama

Source : Zaki Jajjaga Kayan Tattasai Da Albasa Saiki Sa Musu Mai Kayan Dandano Da Kayan Kanshiki Dauko Naman Ki Kishashsha Fasaiki Rufe Shi A Leda Kisa A Firigi...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 4, 2026

Step:

  1. Zaki jajjaga Kayan tattasai da albasa saiki sa musu mai, kayan dandano da kayan kanshiki dauko naman ki kishashsha fa

  2. Saiki rufe shi a leda kisa a firigi yayi kamar awa 2 amma zaki dan rage Kayan da kika hada Su albasan da sauransu

  3. Kisa naman a kasko kirufe da wuta kadan ahankali yana dahuwa kina kara Kayan da kika hada har sai naman ki ya dahu


Ingredients

  1. nama
  2. Kayan kanshi
  3. 3 Tattasai
  4. 6 Albasa
  5. Dandano
  6. Gishiri
  7. Mai

Related Recipes

Tamarin drink

Tamarin drink

Pancake

Pancake

Pasta with veggies

Pasta with veggies

Fish roll

Fish roll

Moi moin semovita

Moi moin semovita

Doughnuts II

Doughnuts II

Bread and egg

Bread and egg

Omelette with Vegetables

Omelette with Vegetables