Dafaffan agada

Source : Zaki Cire Bayan Shi Kiyanka Shi Da Dan Kauri Sai Kisa Ruman Naman Ki Ki Kara Mai Ruwasaiki Sa Agadar Ki Da Kayan Kanshi Ki Rufeidan Ya Dahu Zakiga Ya Ca...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 4, 2026

Step:

  1. Zaki cire bayan shi kiyanka shi da dan kauri sai kisa Ruman naman ki ki kara mai ruwa

  2. Saiki sa agadar ki da Kayan kanshi ki rufe

  3. Idan ya dahu zakiga ya canza kala zuwa yaluwa kuma yayi laushe shikenan saiki sauke


Ingredients

  1. Agada
  2. Gishiri
  3. Kayan kanshi
  4. Ruman nama

Related Recipes

Tumeric Semo and Vegetable soup

Tumeric Semo and Vegetable soup

Spicy sandwich

Spicy sandwich

OKro soup

OKro soup

Meat tacos

Meat tacos

Creamy egg

Creamy egg

Samosa

Samosa

Sweet potato

Sweet potato

Fried rice

Fried rice