Soyayyar shinkafa me tambarin cookpad

Source : Zaki Dafa Shinkafar Ki Dadan Mai Da Gishiri Da Peas Idan Suka Dauko Dahuwa Saiki Saukekisa Mai A Kaso Da Kayan Miya Kayan Kanshi Karas Kisoyasu Sosai Sa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 4, 2026

Step:

  1. Zaki dafa shinkafar ki dadan mai da gishiri da peas idan suka dauko dahuwa saiki sauke

  2. Kisa mai a kaso da kayan miya Kayan kanshi karas kisoyasu sosai saiki sa shinkafar ki ki joya shima sai ki dan sa ruwa kadan dasu sinadarin dandano ki rufe harsai ya dahu

    Soyayyar shinkafa me tambarin cookpadmatakin girki2 hoto

Ingredients

  1. 1 cufi shinkafa
  2. Mai
  3. Kwai
  4. Kayan miya
  5. Kayan kanshin girki
  6. Dunkule na dandano
  7. peas
  8. Karas
  9. gishiri

Related Recipes

Kilishi

Kilishi

Coconut Pancakes

Coconut Pancakes

Kusan semovita

Kusan semovita

Chocolate sauce

Chocolate sauce

Kaza 2

Kaza 2

Grated Dessicated coconut

Grated Dessicated coconut

Bausbausa

Bausbausa

Curry rice and stew

Curry rice and stew