Birodi mai kayan dadi aciki

Source : Dafarko Zaki Ciri Gefen Borodin Kin Sai Kisa Shi A Gasko Yadan Ji Zafi Zai Dainyi Ja Hakasai Kisa Avrokadon Ki Wanda Kika Mutstsikashi Ki Hada Da Namans...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 4, 2026

Step:

  1. Dafarko zaki ciri gefen borodin kin sai kisa shi a gasko yadan ji zafi zai dainyi ja haka

  2. Sai kisa avrokadon ki wanda kika mutstsikashi ki hada da naman

  3. Sai ki dauko borodin kisa asama saiki rufe da dayan shikenan sai ci


Ingredients

  1. burode mai yanka yanka
  2. Nama soyayye
  3. Avrokado

Related Recipes

Fluffy doughnuts

Fluffy doughnuts

Jallof rice

Jallof rice

Burodi

Burodi

Shawarma bread

Shawarma bread

Nama

Nama

Shikafa dawake

Shikafa dawake

Cake me chacolate aciki

Cake me chacolate aciki

Lemonade

Lemonade